ha_isa_tn_l3/49/12.txt

10 lines
414 B
Plaintext

[
{
"title": "ƙasar Sinim",
"body": "Wurin wannan wurin bashi da tabbas, amma yana iya nufin yanki a cikin kudancin Masar.\n(Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ku yi waƙa, sammai, da murna, duniya; fashe da waƙoƙi ku duwatsu!",
"body": "Ishaya ya juya hankalinsa daga mutanen Isra'ila ya yi magana da sammai, ƙasa, da duwatsu\nkamar mutane. (Duba: figs_apostrophe da figs_personification)"
}
]