ha_isa_tn_l3/49/10.txt

10 lines
570 B
Plaintext

[
{
"title": "zafi ko rana ta buge su",
"body": "Anan kalmar \"zafi\" tana bayanin kalmar \"rana.\" Mutanen da ke fama da zafin rana ana\nmaganarsu kamar zafi ya same su. AT: \"kuma ba za su wahala daga zafin rana\nba\" (Duba: figs_hendiadys da figs_metaphor)"
},
{
"title": "zan sa dukkan tsaunuka su zama hanya, in kuma sa karafku su zama miƙaƙƙu",
"body": "Yahweh yayi magana kansa a cikin mutum na uku. Yana maganar kare mutane da kula dasu\nkamar shine makiyayinsu. AT: \"Ni, wanda nayi masu rahama ... zan shiryar da su\"\n(Duba: figs_metaphor)"
}
]