ha_isa_tn_l3/49/09.txt

6 lines
262 B
Plaintext

[
{
"title": "Za su yi kiwo a hanyoyi, kuma dukkan sararin gangare zai zama makiyayarsu",
"body": "Yahweh yayi magana akan mutanen da suke rayuwa cikin yanci da wadata kamar su tumaki da\nsuke da makiyaya da yawa da zasu yi kiwo. (Duba: figs_metaphor)"
}
]