ha_isa_tn_l3/49/07.txt

6 lines
314 B
Plaintext

[
{
"title": "gare shi wanda a ka rena ransa, al'ummai suka ƙi shi, da kuma barorin masu mulki",
"body": "A nan kalmar “rai” tana wakiltar mutumin. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"ga wanda mutane suka raina, wanda al'ummai suka ƙi kuma suka riƙe shi bayi\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]