ha_isa_tn_l3/49/05.txt

14 lines
855 B
Plaintext

[
{
"title": "domin a tattaro Isra'ila zuwa gare shi",
"body": "Wannan bangare na jimlar yana nufin daidai da sashin da yake gabanta. Ana iya bayyana\nwannan ta hanyar aiki. AT: \"don dawo da mutanen Isra'ila ga kansa\" (Duba: figs_activepassive da figs_parallelism)"
},
{
"title": "gama an ɗaukaka ni a gaban Yahweh",
"body": "Idanu suna wakiltar gani, kuma gani yana wakiltar tunani ko hukunci. Ana iya bayyana wannan\nta hanyar aiki. AT: \"Yahweh ya girmama ni\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
},
{
"title": "Zansa ka zama haske ga al'ummai",
"body": "Bawan da ke kawo saƙon Yahweh zuwa ga Al'ummai kuma yana taimaka musu su fahimce shi\nana magana ne kamar Yahweh ya sanya bawan haske wanda yake haskakawa tsakanin\nAl'ummai. Duba yadda kuka fassara makamancin magana a cikin Ishaya 42: 6.\n(Duba: figs_metaphor)"
}
]