ha_isa_tn_l3/46/07.txt

6 lines
145 B
Plaintext

[
{
"title": "Za su ɗagashi",
"body": "\"Su\" suna nufin mutanen da suke yin gumaka kuma \"shi\" yana nufin gunkin da suka ƙirƙira."
}
]