ha_isa_tn_l3/46/05.txt

10 lines
448 B
Plaintext

[
{
"title": "Da wa za ku kwatantani? da wa kuke tunanin na yi kama, domin ku kwatantamu?",
"body": "Yahweh yana amfani da tambayoyi don jaddada cewa babu wani kamarsa. AT:\n\"Babu wani wanda za ku iya kwatanta ni da shi. Ban yi kama da kowa ba, don a kamanta mu.\"\n(Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "domin ku kwatantamu",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"domin ku kwatanta mu\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]