ha_isa_tn_l3/46/01.txt

14 lines
390 B
Plaintext

[
{
"title": "gumakansu",
"body": "gumakan da ke wakiltar Bel da Nebo"
},
{
"title": "basu iya fanso siffofin",
"body": "\"Bel da Nebo ba za su iya ceton hotunansu ba\""
},
{
"title": "sun tafi cikin bauta",
"body": "Ishaya yayi magana akan mutanen da suke ɗauke da gumakan nan kamar ana kwashe allolin\nƙarya waɗanda suke wakilta zuwa bauta. (Duba: figs_metaphor)"
}
]