ha_isa_tn_l3/43/25.txt

14 lines
715 B
Plaintext

[
{
"title": "wanda na ke share kurakuranku ",
"body": "Ana maganar gafarar zunubai kamar 1) share su ko share su ko 2) share rubutaccen\nzunuban. AT: \"wanda ya gafarta maka laifukan ka kamar wanda ya goge waniabu\" ko \"wanda ya gafarta maka laifukan ka kamar wanda ya goge bayanan zunubai\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "tunawa da",
"body": "\"tuna\""
},
{
"title": "ku kawo ƙararku, domin a tabbatar da ku marasa laifi",
"body": "Yahweh ya kalubalanci mutane su ba da hujja cewa ba su da laifi daga tuhumar da ya gabatar a\nkansu, kodayake ya san cewa ba za su iya yin hakan ba. AT: \"gabatar da\nshari'arku, amma ba za ku iya tabbatar da cewa ba ku da laifi\" (Duba: figs_irony)"
}
]