ha_isa_tn_l3/43/18.txt

6 lines
259 B
Plaintext

[
{
"title": "Kada ku yi tunani akan waɗannan abubuwa da suka wuce, ko ku kula da abubuwan dã can",
"body": "Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya kuma suna jaddada cewa ba za su damu da abin\nda ya faru a baya ba. (Duba: figs_parallelism)"
}
]