ha_isa_tn_l3/43/10.txt

14 lines
547 B
Plaintext

[
{
"title": "Kafin ni babu wani allah da a ka yi",
"body": "Anan kalmar \"kafa\" tana nuna cewa Yahweh yana magana ne game da gumakan da mutane\nsuka yi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Babu wani daga cikin\ngumakan da mutane suka kirkira da ya kasance a gabana\" (Duba: figs_explicit da figs_activepassive)"
},
{
"title": "kuma ba za ayi wani ba bayana",
"body": "\"babu wani daga cikin waɗancan allohi da zai wanzu bayan ni\""
},
{
"title": "babu wani mai ceto sai ni",
"body": "\"Ni kadai zan iya cetonka\""
}
]