ha_isa_tn_l3/43/04.txt

14 lines
771 B
Plaintext

[
{
"title": "Tunda kana da tamani da muhimmanci a idanuna, ina ƙaunarka",
"body": "Kalmomin \"masu daraja\" da \"na musamman\" ma'anarsu abu ɗaya ne kuma suna nanata yadda\nYahweh yake daraja mutanensa. AT: \"Saboda kuna da daraja a wurina\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "saboda haka zan bayar da mutane misanya dominka, wasu mutanen kuma misanya domin rayuwarka",
"body": "Dukansu jimlolin suna nufin abu ɗaya. AT: \"saboda haka zan bar abokan gaba su\nci sauran al'ummomi maimakon ku\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "zan kawo zuriyarka daga gabas, in tattaro ka daga yamma",
"body": "Hanyoyin \"gabas\" da \"yamma\" suna wakiltar daga kowane\nbangare. AT: \"Zan kawo ku da zuriyar ku daga kowane bangare\" (Duba: figs_merism)"
}
]