ha_isa_tn_l3/42/25.txt

14 lines
639 B
Plaintext

[
{
"title": "wannan ya zubo da fushinsa mai zafi a bisansu",
"body": "Ishaya yayi magana akan fushin Yahweh kamar wani ruwa ne wanda za'a iya zubowa. AT: \"ya nuna musu yadda ya fusata\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "masifar yaƙi",
"body": "Ana iya fassara kalmar \"lalata\" tare da fi'ili. AT: \"ta hanyar lalata su da yaƙi\"\n(Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "ba su yi hattara ba a zukatansu",
"body": "Kula da wani abu da kuma koyo daga gare shi ana magana ne kamar yana sanya wannan abu\na zuciyar mutum. AT: \"ba su ba da hankali ba\" ko \"ba su koya daga gare ta ba\"\n(Duba: figs_metaphor)"
}
]