ha_isa_tn_l3/42/22.txt

10 lines
518 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma waɗannan mutane ne waɗanda a ka yiwa fashi a ka kuma washe su",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Amma abokan gaba sun wawashe\nkuma sun washe wannan mutane\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "kuma washe su; an datse su dukka a ramuka",
"body": "Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.\nAT: \"makiya sun kama su duka cikin rami sun tsare su a kurkuku\" (Duba: figs_parallelism da figs_activepassive)"
}
]