ha_isa_tn_l3/42/20.txt

14 lines
686 B
Plaintext

[
{
"title": "Kana ganin abubuwa da yawa, amma baka fahimta",
"body": "\"Ko da yake kun ga abubuwa da yawa, amma ba ku fahimci abin da suke nufi ba\""
},
{
"title": "kunnuwa a buɗe, amma ba bu mai ji",
"body": "Ana magana da ikon ji kamar dai kunnuwa sun bude. A nan kalmar \"ji\" na nufin fahimtar abin da\nmutum ya ji. AT: \"mutane suna ji, amma babu wanda ya fahimci abin da suka ji\"\n(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ya gamshi Yahweh ya yabawa hukuncinsa kuma yasa shari'arsa a bar ɗaukaka",
"body": "\"Yahweh yana farin cikin girmama adalcinsa ta hanyar daukaka shari'arsa.\" Kashi na biyu na\njimlar yana bayanin yadda Yahweh ya cika kashi na farko."
}
]