ha_isa_tn_l3/42/14.txt

14 lines
747 B
Plaintext

[
{
"title": "Na yi shiru na dogon lokaci; na tsaya cik na hana kaina",
"body": "Wadannan layuka guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya. Rashin aikin Yahweh an bayyana shi da\nnutsuwa da nutsuwa. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "na tsaya cik na hana kaina",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya kuma suna nuna cewa Yahweh ya kiyaye\nkansa daga aiki. AT: \"Na kiyaye kaina daga yin komai\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "zan yi kuka kamar macen dake cikin naƙuda; zan yi nishi da huci",
"body": "Aikin Yahweh a matsayin jarumi mai ihu ana kwatanta shi da mace mai ciki wacce ke kuka\nsaboda azabar nakuda. Wannan yana jaddada aikin da ba makawa kwatsam bayan tsawon\naiki. (Duba: figs_simile)"
}
]