ha_isa_tn_l3/42/12.txt

10 lines
304 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari su bada ɗaukaka ga Yahweh",
"body": "A nan \"su\" na nufin mutanen da ke bakin teku."
},
{
"title": "Yahweh za ya fita a matsayin mayaƙi",
"body": "An gwada Yahweh da jarumi wanda a shirye yake ya fatattaki magabtan mutanensa. (Duba: figs_simile da figs_parallelism)"
}
]