ha_isa_tn_l3/42/10.txt

10 lines
366 B
Plaintext

[
{
"title": "gangarawa zuwa teku, da dukkan abin da ke ciki, ƙasashen tsibirai da dukkan mazaunan cikin su",
"body": "\"da dukkan halittun da ke rayuwa a cikin teku, da duk wadanda ke zaune a gabar teku\""
},
{
"title": "Bari hamada da biranenta su koka",
"body": "Wannan yana nufin mutanen da suke zaune a hamada da biranen. (Duba: figs_metonymy)"
}
]