ha_isa_tn_l3/39/03.txt

10 lines
426 B
Plaintext

[
{
"title": "Sun ga dukkan abin da ya ke a gidana",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya kuma ana amfani da su tare don jaddada\nyadda Hezekiya ya nuna wa mutanen. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Babu wani abu mai daraja da ban nuna masu ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan da kyau. AT: \"Na nuna musu dukkan abubuwa masu\ndaraja a cikin fada na\" (Duba: figs_doublenegatives)"
}
]