ha_isa_tn_l3/38/18.txt

10 lines
361 B
Plaintext

[
{
"title": "Gama Lahira ba ta yi maka godiya; mutuwa ba ta yabonka",
"body": "Anan \"Lahira\" da \"mutuwa\" suna nufin \"mutanen da suka mutu.\" AT: \"Ga waɗanda\nsuke cikin Lahira ba sa gode muku; matattu ba sa yabonku\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "waɗanda suka tafi can cikin rami",
"body": "\"wadanda suka gangara zuwa kabari\""
}
]