ha_isa_tn_l3/38/16.txt

10 lines
451 B
Plaintext

[
{
"title": "ka dawo mani da raina",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"kuna iya mayar min da raina\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "domin ka jefar da dukkan zunubaina bayanka",
"body": "Hezekiya yayi maganar Yahweh yana gafarta zunubansa kamar abubuwa ne waɗanda Yahweh\nya yar da a baya kuma ya manta da su. AT: \"Gama kun gafarta zunubaina duka\nkuma baku sake tunanin su ba\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]