ha_isa_tn_l3/38/12.txt

14 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "An datse raina an kuma tafi da shi daga gare ni kamar rumfar makiyayin tumaki",
"body": "Wannan yana magana ne game da yadda Yahweh ke kawo ƙarshen rayuwar Hezekiya da sauri\nta hanyar kwatanta shi da yadda makiyayi zai cire alfarwarsa daga ƙasa. AT:\n\"Yahweh ya karɓi raina da sauri kamar makiyayi ya tattara alfarwarsa ya tafi da ita\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "na naɗe raina kamar gado",
"body": "Wannan yana magana ne game da Yahweh cikin sauri ya kawo ƙarshen rayuwar Hezekiya ta\nhanyar kwatanta shi da yadda mai saƙa yake yanke ƙyallen rigarsa daga dutsen ya mirgine shi.\nAT: \"kuna gamawa da rayuwata da sauri, kamar mai saƙa yana yanke rigar sa\ndaga mashin idan ya gama\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "kamar zaki yana kakkarya dukkan ƙasussuwana",
"body": "Hezekiya yayi magana game da yadda yake cikin matsanancin ciwo ta hanyar kwatanta shi da\nyadda jikin zakoki suka tsage jikinsa. AT: \"Ciwo na kamar na ce zaki ya tsage ni\"\n(Duba: figs_simile)"
}
]