ha_isa_tn_l3/38/04.txt

10 lines
428 B
Plaintext

[
{
"title": "maganar Yahweh ta zo",
"body": "Wannan karin magana ne da ake amfani da shi don gabatar da wani abu da Allah ya faɗa wa\nannabawansa ko mutanensa. AT: \"Yahweh ya faɗi wannan saƙon\" ko \"Yahweh\nya faɗi waɗannan kalmomin\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "daga hannun sarkin Asiriya",
"body": "Anan “hannun” sarki yana nufin ƙarfinsa. AT: \"ikon sarkin Asiriya\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]