ha_isa_tn_l3/38/01.txt

14 lines
839 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka kintsa komai dai-dai a gidanka",
"body": "Wannan yana nufin shirya iyalinka da waɗanda ke kula da lamuran ku don su san abin da zasu\nyi bayan kun mutu. Ana iya rubuta wannan a sarari. AT: \"Ya kamata ku gaya wa\nmutane a cikin fadar ku abin da kuke so su yi bayan kun mutu\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "na yi tafiya a gabanka da dukkan zuciyata da aminci",
"body": "Wannan karin magana ne. Anan \"tafiya\" na nufin \"rayuwa.\" Jumlar tana nufin rayuwa a cikin\nhanyar da Yahweh yake so. AT: \"ya rayu a gabanka da aminci\" ko \"ya bauta muku\nda aminci\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "na yi abin da ke dai-dai a idanunka",
"body": "Ganin Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko kimantawarsa. AT: \"me ya\nfaranta maka rai\" ko \"abin da kuke ganin ya yi kyau\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]