ha_isa_tn_l3/36/18.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Babban kwamandan ya ci gaba da magana da saƙon Sarkin Asiriya ga mutanen Yahuda\n(Ishaya 36:16)."
},
{
"title": "hannun sarkin Asiriya",
"body": "An ambaci ikon sarki a matsayin \"hannunsa.\" AT: \"ikon sarki\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ina allolin Hamat da na Arfad? Ina allolin Sefarwayim? Sun ceci Samariya daga ikona?",
"body": "Babban kwamandan ya yi amfani da waɗannan tambayoyin don ya yi wa mutanen Yahuda ba'a.\nWaɗannan tambayoyin na iya haɗuwa kuma a rubuta su azaman sanarwa. AT:\n\"Gumakan Hamat, da Arfad, da Sefarwayim, da na Samariya ba su ceci mutanensu daga\nhannuna ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "akwai wani da ya ceci ƙasarsa daga ikona, ya ya kuke ganin kamar Yahweh zai ceci Yerusalem daga ikona?",
"body": "Babban kwamandan ya yi amfani da wannan tambaya don ya yi wa mutanen Yahuda ba'a. Ana\niya rubuta wannan tambayar azaman sanarwa. AT: \"babu wani allah wanda ya\ncece ... kuma Yahweh ba zai cece ku a Yerusalem daga ƙarfina ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]