ha_isa_tn_l3/36/16.txt

14 lines
653 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku nemi salama tare da ni",
"body": "Wannan karin magana yana nufin yarda a hukumance don yin aiki da juna cikin lumana.\nAT: \"Bari mu yarda mu sami zaman lafiya\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "saina zo na ɗauke ku zuwa wata ƙasa",
"body": "Anan sarkin Asiriya yana nufin sojojinsa kamar kansa. AT: \"har sai runduna ta\nta zo ta ɗauka\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ƙasa mai hatsi da sabuwar inabi, ƙasa ta gurasa da kuringar inabi",
"body": "Wadannan kalmomin guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma ana amfani dasu tare don ƙarfafa\nyadda ƙasar zata kasance mai wadata. (Duba: figs_parallelism)"
}
]