ha_isa_tn_l3/36/09.txt

14 lines
944 B
Plaintext

[
{
"title": "To yanzu, na tafi can ba tare da Yahweh ba in tasar wa wannan ƙasar, har in lalatar da ita?",
"body": "Babban kwamandan ya yi amfani da wata tambaya don yi wa Hezekiya da mutanen Yahuda\nba'a. Ana iya rubuta wannan tambayar azaman sanarwa. AT: \"Na zo nan tare da\numarnin Yahweh don halakar da Yerusalem.\" (Duba: figs_rquestion da figs_synecdoche)"
},
{
"title": "ba tare da Yahweh ba",
"body": "Anan \"Yahweh\" yana nufin umarnin Yahweh. AT: \"ba tare da umarnin Yahweh ba\"\n(Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "in tasar wa wannan ƙasar, har in lalatar da ita? Yahweh yace da ni, ''Ka faɗawa wannan ƙasar har ka lalatar da ita.''",
"body": "Wannan yana nufin fada da mutane da haifar da barna a wurin da suke zaune. ƙasar da\naka ambata a nan ita ce Yerusalem. AT: \"a kan wannan mutanen kuma ku lalatar\nda ƙasarsu ... Kai wa waɗannan mutane hari kuma ku lalata ƙasarsu\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]