ha_isa_tn_l3/36/01.txt

14 lines
858 B
Plaintext

[
{
"title": "Senakerib sarkin Asiriya, ya tasar wa dukkan biranen",
"body": "Anan Sennacherib yana wakiltar kansa da sojojinsa. AT: \"Sennacherib da\nrundunarsa ... sun afka wa dukkan garuruwa masu garu\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "aika da babban shugaban soja",
"body": "Wasu juyi na Littafi Mai-Tsarki sun fassara wannan da \"Rabshakeh.\" Wannan kalmar Asiriya\nce ga ɗaya daga cikin manyan shugabannin sojoji a Asiriya."
},
{
"title": "a babbar hanyar filin da masu wankin",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) wannan sunan da ya dace da mutane ke kiran filin da shi ko 2)\nwannan sunan gama gari ne da mutane suka saba magana game da filin, \"masu wanki filin\"\nko \"filin da maza ke wanke ulu\" ko \"filin da mata suke wankin tufafi.\" Duba yadda kuka fassara\nwannan a cikin Ishaya 7: 3. (Duba: translate_names)"
}
]