ha_isa_tn_l3/34/16.txt

14 lines
710 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku binciko daga naɗaɗɗen littafin Yahweh",
"body": "Kalmomin \"littafin Yahweh\" yana nufin yana ƙunshe da saƙonnin da Yahweh ya faɗa. AT: \"Karanta a hankali abin da aka rubuta a cikin wannan gungura mai ɗauke da saƙonnin\nYahweh\" (Duba: figs_possession)"
},
{
"title": "gama bakinsa ya umarta shi",
"body": "An ambaci Yahweh da “bakinsa” don ya nanata abin da ya faɗa. AT: \"don Yahweh\nne ya umarce shi\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "daga tsara zuwa tsara za su zauna a can",
"body": "Kalmomin \"tsara zuwa tsara\" na nuni ga dukkan tsararraki na mutanen da zasu rayu a nan\ngaba. AT: \"har abada za su\" ko \"koyaushe za su\" (Duba: figs_idiom)"
}
]