ha_isa_tn_l3/34/08.txt

14 lines
1017 B
Plaintext

[
{
"title": "gama zata zama ranar sãkayya ga Yahweh",
"body": "Anan \"rana\" kalma ce ta magana a cikin lokaci; ba 'rana' ta zahiri bane. AT: \"zai\nzama lokacin da Yahweh zai rama\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "zai sãka masu sabili da Sihiyona",
"body": "Wannan yana nufin cewa zai ɗauki fansa a kansu ne saboda yadda suka yi yaƙi da mutanen\nYerusalem a baya. AT: \"zai basu hukuncin da ya kamace su saboda abin da\nsuka yi wa Sihiyona\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Kogunan Idom za a mai da su baƙin danƙo, ƙurarta kuma ta zama ƙibiritu, ƙasarta kuma ta zama baƙin danƙo mai cin wuta",
"body": "Ruwa da ƙasa ba su da amfani don sha ko noman abinci saboda an ƙone shi kuma an lulluɓe\nshi a farar fatar kuma an yi magana da ƙibiritu kamar dai rafukan da suke ƙasa da ainihin ƙasar\nza su zama farar fata da ƙibiritu. AT: \"Kogunan da ke Idom za su cika da farar\nƙasa kuma ƙasa za a rufe ta da farar wuta mai ƙonewa da farar konewa\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]