ha_isa_tn_l3/34/07.txt

10 lines
531 B
Plaintext

[
{
"title": "Ƙasarsu za ta bugu da jini",
"body": "Wannan yana bayanin yawan jinin da zai jika a ƙasa ta hanyar kwatanta ƙasar da maye.\nAT: \"Ƙasarsu za ta jike da jini\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "ƙurarsu za ta yi ƙiba da kitse",
"body": "Anan \"ƙura\" na nufin datti a ƙasa. Wannan yana bayanin yawan kitsen da zai jika cikin datti ta\nhanyar kwatanta shi da mutumin da ya zama mai daga yawan cin kitse na dabbobi. AT: \"datti zai cika da kitsen dabbobi\" (Duba: figs_personification)"
}
]