ha_isa_tn_l3/34/01.txt

10 lines
606 B
Plaintext

[
{
"title": "Duniya da dukkan cikarta dole su saurara",
"body": "Wannan shine na biyu na jimloli guda biyu masu layi daya. Ana iya samar da kalmomin da aka\nfahimta a cikin wannan jumlar. AT: \"duniya, da duk abubuwan da suka zo daga\ngare ta dole ne su saurara\" (Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "ya hallakar da su gaba ɗaya, ya bashe su ga yanka",
"body": "Sau da yawa annabawa suna magana akan abubuwan da zasu faru a nan gaba kamar dai sun\nriga sun faru. Wannan ya jaddada taron tabbas zai faru. AT: \"zai hallaka su gaba\ndaya, zai ba da su ga yanka\" (Duba: figs_pastorfuture)"
}
]