ha_isa_tn_l3/32/16.txt

6 lines
368 B
Plaintext

[
{
"title": "Aikin adalci zai zama salama; sakamakon adalci, kwanciyar hankali da gabagaɗi har abada",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu daidai suke kuma duka suna ba da sakamakon adalci. Wadannan\nza a iya hade su. AT: \"Sakamakon mutane na yin adalci shi ne za a sami\nkwanciyar hankali, da nutsuwa, da amincewa har abada\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]