ha_isa_tn_l3/32/14.txt

14 lines
662 B
Plaintext

[
{
"title": "Gama za a yasar da fãda, birnin mai cincirindon mutane zai koma kango",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Don mutane za su watsar da fadar\nkuma taron za su watsar da garin\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "da tudu da benen tsaro za su zama kogonni har abada",
"body": "Wannan yana magana ne game da kagara da gidan kallon da aka watsar kamar sun zama\nkogo. AT: \"tsauni da gidan kallo za su zama fanko\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "har sai an kwararo Ruhu a kanmu ",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"har sai Yahweh ya zubo da Ruhu\"\n(Duba: figs_activepassive)"
}
]