ha_isa_tn_l3/32/11.txt

14 lines
799 B
Plaintext

[
{
"title": "ku tuɓe ƙyawawan tufafinku",
"body": "Anan \"tsirara\" ba lallai bane ya zama tsiraici, amma don sanya ƙaramin sutura kamar su kayan\nciki. AT: \"cire maka kyawawan tufafi ka sanya kanka ba tufafi\" ko \"cire tufafi masu\nkyau\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ku ɗaura tsummokin makoki a kwankwasonku",
"body": "Wannan wani aiki ne na bakin ciki ko makoki. AT: \"sanya tsummoki a kugu kugu\nyayin da kuke baƙin ciki\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Za kuyi kururuwa domin gonakinku masu yalwa",
"body": "Wannan yana nufin cewa za su yi kuka da ƙarfi yayin da suke baƙin cikin abin da ya faru ga\ngonakinsu masu amfani da inabi. AT: \"Za ku yi kuka saboda abin da ya faru ga\nfilayenku masu daɗi da inabai masu amfani\" (Duba: figs_explicit)"
}
]