ha_isa_tn_l3/32/04.txt

14 lines
551 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin BayanI:",
"body": "Ishaya ya ci gaba da bayanin mutane bayan Allah ya dawo da masu mulki na gaskiya a cikin \nYahuda"
},
{
"title": "Ba za a ƙara kiran wawa nagari ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.AT: \"Ba wanda zai ba wawa wa girma\"\n(Duba: figs_nominaladj da figs_activepassive)"
},
{
"title": "zuciyarsa takan shirya mugunta",
"body": "Anan ana ambaton wawa daga zuciyarsa don jaddada tunanin cikin sa. AT: \"yana\nshirya mugayen abubuwa a cikin zuciyarsa\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]