ha_isa_tn_l3/32/01.txt

14 lines
802 B
Plaintext

[
{
"title": "Kowanne ɗayansu zai zama kamar wurin faƙewa daga iska",
"body": "Wannan yana kwatanta sarki da hakimai waɗanda ke kare mutane da mafaka. AT: \"masu mulki za su kare mutane kamar yadda matsuguni yake yi a cikin hadari\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "kamar rafukan ruwa a ƙeƙasasshiyar ƙasa",
"body": "Wannan wani kwatancen ne da yake nuna cewa masu mulki zasu biya bukatun mutane.\nAT \"za su tanadar wa mutane kamar magudanan ruwa a cikin busasshen wuri\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "kamar inuwar babban dutse a ƙasar gajiya",
"body": "Wannan wani kwatancen ne da ke nuna cewa masu mulki zasu samarwa mutane ta'aziyya da\nhutu. AT: \"za su samar wa mutane hutu kamar yadda babban dutse ke ba inuwa\nga mutanen da suka gaji\" (Duba: figs_simile)"
}
]