ha_isa_tn_l3/31/05.txt

14 lines
726 B
Plaintext

[
{
"title": "Kamar tsuntsaye masu shawagi bisa sheƙarsu, haka Yahweh mai runduna zai tsare Yerusalem",
"body": "A nan an kwatanta yadda Yahweh yake kāre Yerusalem da yadda uwa tsuntsu take kāre\ntsuntsaye jariransu a cikin gidansu. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "zai tsare ya kuma cece ta sa'ad da ya ke wuce wa bisanta ya kare ta",
"body": "Wannan yana magana ne akan yadda Yahweh yake kiyayewa da tseratar da Yerusalem, yana\nmai bayyana shi a matsayin tsuntsayen da ke shawagi akan garin. AT: \"zai kare\nda kuma ceton garin daga abokan gaba\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ki komo wurinsa shi wanda kika juya nesa daga gare shi",
"body": "\"Ku koma zuwa ga wanda kuka yi wa tawaye\""
}
]