ha_isa_tn_l3/31/04.txt

14 lines
668 B
Plaintext

[
{
"title": "Kamar yadda zaki, har ma ɗan zaki",
"body": "\"zaki ko mace mai zaki.\" Wannan maimaitawa ce tare da duka kalmomin suna nufin zaki mai\nzafin gaske. AT: \"zaki\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "sa'ad da a ka kira ƙungiyar makiyaya a kansa",
"body": "Kalmomin \"an yi kira akansa\" na nufin a aika shi ya kori zaki. Ana iya bayyana wannan ta\nhanyar aiki. AT: \"lokacin da wani ya aika makiyaya su kori zaki\" (Duba: figs_idiom da figs_activepassive)"
},
{
"title": "a kan Dutsen Sihiyona, a kan tudun nan",
"body": "Dukansu jimlolin suna magana ne kan Dutsen Sihiyona. AT: \"a kan Dutsen\nSihiyona\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]