ha_isa_tn_l3/31/03.txt

14 lines
817 B
Plaintext

[
{
"title": "Masar mutum ne",
"body": "Anan Masar tana nufin sojojin Masar. AT: \"Sojojin Masar mutane ne\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "dawakansu kuma jiki ne ba ruhu ba",
"body": "Wannan yana magana ne game da mutanen da suka dogara da dawakansu don taimaka musu\nkamar suna dogaro ne akan dawakansu. AT: \"dogaro ga dawakansu\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "wanda kuma a ka yiwa gudummuwar zai faɗi; su biyun za su hallaka tare",
"body": "Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. Yin tuntuɓe da faɗuwa kalmomi ne na\ngazawa. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"waɗannan abubuwa biyu\nzasu faru: Zan hallaka Masar, wanda ya taimake ku, kuma zan halakar da ku, wanda Masar ta\ntaimaka\" (Duba: figs_activepassive da figs_metaphor da figs_parallelism)"
}
]