ha_isa_tn_l3/29/17.txt

14 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Lebanon fili, filin kuma zai zama kurmi",
"body": "Anan \"Lebanon\" tana wakiltar manyan dazuzzuka na itacen al'ul a cikin Lebanon. Ana iya\nbayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah zai juya manyan gandun daji na\nLebanon zuwa gona\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
},
{
"title": "A ranar nan kurma zai ji maganganun littafi, idanun makafi kuma za su gani daga cikin duhu baƙiƙƙirin",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni sune 1) wannan a zahiri kuma Yahweh zai sa kurma su ji kuma makafi su\ngani ko 2) wannan kwatanci ne wanda ke nufin Yahweh zai sa mutane su ji kuma su fahimci\nsaƙonsa ko 3) yana iya nufin duka zaɓuɓɓukan 1 da 2. (Duba: fiigs_metaphor)"
},
{
"title": "Waɗanda a ka murƙushe za su sake yin murna a cikin Yahweh, matalauta kuma a cikin mutane za su yi farinciki cikin Mai Tsarkin na Isra'ila",
"body": "Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya dai-dai. AT: \"Talakawa da waɗanda\nake zalunta za su sake yin farin ciki saboda abin da Yahweh, Mai Tsarki na Isra'ila ya yi\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]