ha_isa_tn_l3/29/15.txt

10 lines
623 B
Plaintext

[
{
"title": "waɗanda suke ɓoye wa Yahweh shirye-shiryensu",
"body": "Mutanen da suke ƙoƙarin yin shiri ba tare da Yahweh sun sani ba ana maganarsu kamar suna\nɓoye shirye-shiryensu a cikin wani wuri mai zurfi inda Yahweh baya iya gani. AT:\n\"waɗanda suke ƙoƙarin ɓoye shirinsu daga Yahweh\" ko \"waɗanda suke ƙoƙarin hana Yahweh\ngano abin da suke shirin yi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "waɗanda ayyukansu suke cikin duhu",
"body": "Ana nuna cewa suna aikata mugunta a ɓoye. AT: \"waɗanda ke aikata mugunta a\ncikin duhu don haka ba wanda zai iya ganin su\" (Duba: figs_explicit)"
}
]