ha_isa_tn_l3/29/13.txt

18 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Waɗannnan mutane suna kusatowa gare ni da bakunansu, suna kuma girmamani da leɓunansu",
"body": "Kalmomin \"bakin\" da \"lebe\" suna wakiltar abin da mutane ke faɗi. Anan ma yana wakiltar faɗin\nwani abu amma ba ma'anarsa da gaske ba. AT: \"Mutanen Yerusalem suna nuna\nkamar suna bauta mani kuma suna girmama ni da abin da suke faɗi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Girman da suke ba ni na dokokin mutane ne da a ka riga a ka koya",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Suna girmama ni ne kawai saboda\nabin da mutane ke gaya musu su yi\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Saboda haka, duba, zan ci gaba in yi abin ban mamaki cikin mutanen nan, al'ajibi kan al'ajibi",
"body": "\"Saboda haka, ku duba ku gani! Zan aikata abubuwan al'ajabi a cikinku, ba za ku iya bayaninsu\nba\""
},
{
"title": "Hikimar masanansu zata lalace kuma fahimtar masu tattalinsu zasu ɓace",
"body": "Duk wadannan maganganun guda daya suke nufi. Yahweh yana nuna cewa mutane masu\nhikima ba zasu iya fahimta ko bayyana abin da Yahweh yayi ba ana magana akan su kamar dai\nhikimarsu da fahimtarsu zata shuɗe. (Duba: figs_parallelism da figs_metaphor)"
}
]