ha_isa_tn_l3/27/12.txt

18 lines
1.0 KiB
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Yahweh zai yi shiƙa",
"body": "An yi maganar AT yana tattara mutanensa don ya dawo da su daga baƙi zuwa ƙasar\nIsraila kamar yana sussukar alkama don ware hatsi da ƙaiƙayi. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "daga Kogin Yuferitis har zuwa Wadi ta ƙasar Masar",
"body": "Ishaya ya ambaci Kogin Yuferitis da Kogin Masar don nufin cewa Yahweh zai dawo da mutanen\nIsraila da aka kai su bautar talala a ƙasashe kusa da waɗancan ruwa, wato Asiriya da Masar.\nKogin Yuferitis yana arewa maso gabashin Isra'ila, kuma Wadi na Masar yana kudu maso\nyammacin Isra'ila."
},
{
"title": "a busa babban ƙaho",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"wani zai busa ƙaho da ƙarfi\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "lalatattu na ƙasar Asiriya za su zo, da yasassu na ƙasar Masar",
"body": "Ana iya bayyana bayanan da aka fahimta sarai. AT: \"waɗanda ke gudun hijira\nkuma suke mutuwa a ƙasar Asiriya da ƙasar Masar za su koma ƙasar Isra'ila\" (Duba: figs_ellipsis)"
}
]