ha_isa_tn_l3/27/10.txt

14 lines
834 B
Plaintext

[
{
"title": "Gama birni mai ganuwa ya zama kufai, an watsar da mazauna a ciki an yashe su kamar jeji",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Garuruwan da suke da ƙarfi kuma\nsuna da mutane da yawa a cikinsu zasu zama fanko kamar hamada\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Sa'ad da ƙiraruwan suka bushe, za a kakkarye su. Mataye za su hura wuta da su",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Lokacin da rassa suka bushe, mata\nza su zo su fasa su kuma kunna wuta tare da su\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Wanda ya yi su ba za ya ji tausayin su ba, shi wanda ya yi su ba za ya nuna masu jinƙai ba",
"body": "Duk sassan jumlar abu daya suke nufi. AT: \"Saboda ba su fahimta ba, Yahweh,\nwanda ya yi su, ba zai yi musu jinƙai ba\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]