ha_isa_tn_l3/27/09.txt

14 lines
842 B
Plaintext

[
{
"title": "za a rufe muguntar Yakubu",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh zai kankare zunubin daga\nIsra'ilawa\" ko \"Yahweh zai gafarta zunuban Isra'ilawa\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "cikakken 'ya'yan",
"body": "Wannan yana magana ne game da sakamakon aiki kamar dai 'ya'yan itacen da ke girma\nkamar bishiya ko itacen inabi. AT: \"sakamakon\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "sa'ad da zai farfasa duwatsun bagadi ya yi masu gutsu-gutsu kamar alli, ba za a sami sifofin Asheran ko bagadin turarenta a tsaye ba",
"body": "Anan \"shi\" yana nufin Yakubu wanda yake wakiltar zuriyarsa. AT: \"Za su rurrushe\nduka bagadan da suke miƙa hadaya ga gumakan ƙarya, za su kuma kawar da gumakan\nAsheran da bagadan da suke ƙona turare ga gumakan ƙarya\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]