ha_isa_tn_l3/27/04.txt

14 lines
676 B
Plaintext

[
{
"title": "Ban ji haushi ba",
"body": "An fahimci cewa Yahweh ba zai sake yin fushi da mutanensa ba. AT: \"Ba na fushi\nda mutanena kuma\" (Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "Zan far masu a filin daga in ƙone su tare dukka",
"body": "Anan Ishaya ya haɗu da hotuna daban-daban don magana akan magabtan Yahweh. Yana maganar su kamar su ƙayayuwa da ƙaya ne amma kuma kamar sojoji a cikin rundunar. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "sai dai idan sun nemi kariyata",
"body": "Ana iya sake amfani da wannan ta yadda za'a nuna kalmar nan ta \"kariya\" azaman kalmar\n\"kare.\" AT: \"sai dai idan sun neme ni in kare su\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]