ha_isa_tn_l3/27/01.txt

14 lines
432 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh zai hori Lebiyatan macijin nan mai gudu da takobinsa mai girma",
"body": "Ana magana akan Yahweh da yake da iko ya hallaka magabtansa kamar yana da ƙarfi, takobi\nbabba. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zai kashe babban dodon ruwa dake cikin teku",
"body": "Wannan yana nufin Lebiyatan."
},
{
"title": "Ni, Yahweh, ni ne mai kare shi",
"body": "\"Ni, Yahweh, na tsare gonar inabin\""
}
]