ha_isa_tn_l3/26/19.txt

14 lines
704 B
Plaintext

[
{
"title": "Matattun ka za su rayu",
"body": "Ana iya sake amfani da wannan ta yadda za a nuna kalmar “mutu” a matsayin kalmar ta mutu.\nAT: \"Mutanenku da suka mutu za su sake rayuwa\" (Duba: figs_nominaladj)"
},
{
"title": "ku mazauna cikin ƙura",
"body": "Wannan hanyar ladabi ce ta magana game da waɗanda suka mutu. AT:\n\"waɗanda suka mutu kuma aka binne su\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "ƙasa kuma za ta fito da matattunta",
"body": "\"kasa za ta haifi wadanda suka mutu.\" An ambaci Yahweh yana sa matattu su dawo da rai\nkamar ƙasa za ta haifi waɗanda suka mutu. AT: \"kuma Yahweh zai sa waɗanda\nsuka mutu su tashi daga ƙasa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]