ha_isa_tn_l3/26/16.txt

14 lines
577 B
Plaintext

[
{
"title": "suka dube ka",
"body": "Anan \"su\" suna nufin mutanen Isra'ila. Wannan zai hada da Ishaya. AT: \"mun\ndube ku\" (Duba: figs_123person)"
},
{
"title": "sai da horon ka ya zo kansu",
"body": "Cikakken sunan \"horo\" za'a iya bayyana shi azaman kalma. AT: \"lokacin da kuka\nhore su\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Kamar mace mai juna biyu sa'ad da lokacin haihuwar ta ya yi kusa",
"body": "Wannan yana kwatanta mutane da mace mai haihuwa. Wannan yana jaddada wahalar su da\nkuka lokacin da Yahweh ya hore su. (Duba: figs_simile)"
}
]